Full Video Yanda Abun Yafaru
ππππ
Wata budurwa yar kimanin shekaru 23 wacce ake zargi da tursasa
mijin yayarta dole sai ya kwanta da ita ko tayi masa ihu. Kamar yadda
muka samu rahoton:
Mijin yayar ta yana cikin dakinsa saman gado lokacin da matar ta fita
zuwa unguwa, wannan budurwa ta shigo ya tambaye ta me ta shigo
yi dakinsa.
Sai tace masa tana neman wani abu ne da ta arawa yayarta ta duba
ko ina bata ganshi ba shine take tunanin ko aje shi anan. Sai yace
mata ta duba, bayan ya bata dama saita dinga juya masa
mazaunanta domin ta dauki hankalinsa su aikata abinda take so.
Bayan wani dan lokaci wannan budurwa kanwar matarsa ta lura
bama ta ita yake ba, kawai kai tsaye saita nuna masa abinda take
bukata wato ta fadi masa so take ya kwanta da ita.
Wannan miji ya nuna mata abinda bazai taba yiwuwa bane
tsakaninsu saboda yayarta matar shi ce, wannan kanwar matar tasa
ta nuna bata yarda ba, karshe ma tayi masa barazanar zatayi masa
ihu kwarto idan bai amince ba.
Saboda tsoron sharrin mata sannan kuma duk yadda zaiyi domin ya
gamsar da matarsa karya take bazata yarda ba, kawai sai ya amince
da ya kwanta da ita din, suna fara kokarin aikatawar sai ga matarsa
din ta shigo dakin.
Cikakken Video Yadda Abun Yafaru
πππ